Yan ta'adda
Gwamnan jam'iyyar APC ya ce yanzu kam ya gano masu daukar nauyin ta'addanci a jiharsa. Ya ce lokaci ya kusa da zai bayyana sunayen wadanda suke aikata wannan.
Sarkin Wase, Muhammad Haruna ya ce akwai yuwuwar jihar Filato da ke Najeriya ta fuskancin karancin abinci sakamakon yadda rashin tsaro ya hana manoma zuwa gona.
Wata waka da kwarzanta wa tare da yaba wa fitaccen dan bindiga, Bello Turji, tana yawo. Mawakin ya kuranta shugaban 'yan bindigan inda ya kira shi da jarumi.
Lamari mai kama da bikin zubar da jini ya auku a kasar nan inda aka halaka fiye da ‘yan sanda da sojoji 964 yayin mayar da hare-hare cikin shekara daya kacal.
Gwamnan jihar Katsina ya bayyana bukatar gwamnati ta ba dukkan 'yan Najeriya damar rike bindigogi domin kare kansu daga 'yan bindiga a yankunan da aka addaba.
Ministan Buhari ya bayyana irin kokarin da shugaba Buhari yayi wajen tabbatar da cewa 'yan ta'adda basu kwace Najeriya ba zuwa yanzu. Ya bayyana dalilin haka.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi,ya bayyana cewa kasar nan tana fuskantar matsaloli masu yawa duk da dai tun can baya akwai matsala.
'Yan bindiga sun halaka wani ma'aikacin lafiya da kuma manajan gidan ruwa da aka sace a garin Tegina da ke Rafi a jihar Niger bayan karbar kudin fansa N8m.
Rundunar ‘yan sandan jihar ta samu nasarar halaka ‘yan bindiga a kauyen Riheyi da ke wuraren Fatika a karamar hukumar Giwa, The Nation ta ruwaito. Jami’in hulda
Yan ta'adda
Samu kari