Yan ta'adda
Dattijon da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a gonarsa da ke garin Faskari, Katsina, Sa’idu Dabo, ya bayyana cewa ya sha jiba a hannunsu kafin a sako shi.
‘Yan bindiga sun kai farmaki wasu anguwanni biyu, Fungan Bako da Kawo da ke karamar hukumar Rafi a Jihar Neja inda suka halaka mutane 2 kuma suka sace wasu.
Shugaba Buhari ya sake umurtan rundunar sojojin kasar da sauran hukumomin tsaro da su yi maganin duk wani mutum ko kungiyar da ke yiwa tsaron kasar zagon kasa.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar dura mafakar ISWAP a jihar Borno, inda suka hallaka 'yan ta'adda da dama. Sun lalata mafakar tare da yi wa 'yan ta'addan illa.
Wasu ‘yan bindigan da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wani bakon haure da ke aiki da wata ma’aikata a Edo ranar Litinin kuma sun kashe dan sanda.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa a jihar Neja sun damke masu laifi 28 sannan sun samo layuka iri-iri, kamar yadda hukumar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Talata.
Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje wani yankin jihar Borni, inda 'yan Boko Haram suka kai mummunan hari tare da kashe mutane da dama mazauna yankin...
'Yan bindiga masu tarin yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun sheke mutum 1 yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum 15.
Wani abun fashewa da ake zargin yan bindiga da dasawa a cocin katolika na St. John’s College, Mutum-Biyu, hedkwatar yankin Gassol da ke jihar Taraba ya tashi.
Yan ta'adda
Samu kari