Yan ta'adda
'Yan bindiga sun halaka kwamandan ' atsiyan sanda, Aminu Umar, a Dutsin Ma da ke jihar Katsina a wani farmakin kwanton bauna da suka kai musu a safiyar Talata.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki babban mai ba gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta shawara kan harkokin tsaro, Olorogun Samuel Oghotomo, amma ya sha da kyar.
Gwamnatin jihar Niger ta dakatar da hakar ma'adanai a fadin jihar kuma ta umarci hukumomin tsaro da su rubuto mata bayanai kan dukkan wurin hakar ma'adanai.
An kashe wani mai gadi mai suna Sunday a gidan man Titolu Venture da ke Igoba a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo a Kudu maso Yammacin Najeriya..
Dakarun Operation Safe Haven sun dakile yi nasarar dakile wani hari da yan bindiga suka kai garin Gajin Bashar da ke karamar hukumar Wase ta jihar Plateau.
A yau ne aka tashi da labarin kone wani ofishin hukumar zabe mai zaman kansa a wani yankin jihar Enugu, lamarin da ya girgiza 'yan Najeriya da dama, rahoton Dai
Wasu yan bindiga da ake zaton masu fashi da makami ne sun kaddamar da hare-hare kan manoma a yankin gabashin jihar Sokoto. Sun kashe manoma 11 a gonakinsu.
Yan ta'adda a sa'o'in farko na ranar Litinin sun sake yin garkuwa sa wani limamin cocin katolika, Rabaren Fada Emmanuel Silas a karamar hukumar Kauru ta jihar.
Rundunar sojojin sama tare da taimakon rundunar hadin gwiwa ta MNJTF ta kashe wasu mayakan ISWAP masu yawan gaske a karamar hukumar Marte da ke jihar Borno.
Yan ta'adda
Samu kari