Yan ta'adda
a yau jumaa ne dai jirgin kasan Abuja zuwa kaduna ya dawo aiki bayan shafe kusan wata tare a ajiye ba tare da yin aiki ba sakamakon harin da yan bindiga suka ka
‘Yan bindiga dake yankin dajikan Funtua sun kai farmaki kan masu sallar Isha’i a daren Asabar, sun sace mutane masu yawa. Sun harbe limami tare da raunata wasu.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka wasu ‘yan bindiga 20 a wani samamen babu zato da suka kai musu jihar Niger.Sun kwato wasu mutum 5 daga masu garkuwa da mutane.
Shahararren shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji Kachalla, yace gwamnatin Najeriya bata son ganin bayan ta’addanci ne. Ya zargeta da don tunzura shi baki daya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun yi ram da wasu ‘yan ta’adda bakwai tare da ceto wasu mutum 15 da aka yi garkuwa dasu. An kama mai Safarar makamai mace.
hukumar sojojin nigeria tace zata canja dabarun da take amfani da su wajen kai hare-hare a nigeria musamman shirye-shiryenta na operation da take yi a kasar
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan ‘yan ta’addan ISWAP Ana tsaka da koya musu amfani da makamai tare da hada bama-bamai a yankin tafkin Chadi.
Jirgin yakin sojojin saman Najeriya ya yi ruwan bama-bamai har guda bakwai a kan ayarin mayakan kungiyar ISWAP a Damboa ta jihar Borno. Mayaka da dama sun mutu.
Wani mazaunin ƙauyen Gidan Goga a karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara ya tabbatar da cewa mazauna garinsu sun haɗa kudi miliyan N20m su ba Bello Turji.
Yan ta'adda
Samu kari