Yan ta'adda
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa tubabban mayakan Boko Haram, sun yi tuba ta gaskiya kuma ba za su sake komawa kan mummunar dabi'ar yin kashe-kashe ba.
ʼYan bindiga na cin zarafin matan aure da tsakar rana a wani ƙauye dake karamar hukumar Tsafe da ke Zamfara. Har yanzu maganar ba ta mamaye kafefen yaɗa labarai ba.
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da cafke wani tsohon sojan sama da ke safarar kayan sojoji ga ‘yan ta’adda musamman kasurgumi Bello Turji a jihar Kaduna.
Mahara sun hallaka wani jami’an dan sanda guda biyu da sace wasu mutane 40 a kauyen Kasuwar-Daji a karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara.
Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai farmaki kan kwamishinan Muhalli a jihar Adamawa a gidansa da ke Yola inda suka sace wata motarsa yayin harin.
Yan bindiga sun kashe tsohon dan takarar majalisar wakilai daga jihar Anambra, Jude Oguejiofor. An ruwaito cewa Oguejiofor na yawan rubuce rubuce akan 'yan bindigar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta dauki matakin da zai taimaka wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro a jihar. Gwamnatin ta haramta sayar da fetur a jarkoki.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun yi nasarar kashe wani gawurtaccen shugaban 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a mabuyarsa da ke Mpape a Abuja.
Hedikwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana hanya mafi sauki da za a bina kasar nan don kawo karshen matsalar rashin tsaron da ta ki ci tanki cinyewa.
Yan ta'adda
Samu kari