Yan ta'adda
Yan bindiga sun yi awun gaba da fitattun Fastoci biyu a cocin Kwande da ke Shendam a jihar Plateau a karshen wannan mako da ya gabata bayan kai farmaki.
Mayakan Boko Haram sun kashe mutum biyu a a wata cibiyar tattara sakamakon zabe da ke Kuareta, kilo mita 20 nesa da garin Damaturu. Gwamnati ta tabbatar da harin.
Dakarun sojoji sun samu nasarar sheje 'yan ta'adda masu tarin yawa a wani samame da suka kai a maboyarsu da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci kan jami'an tsaro na 'Katsina Community Watch Corps' inda suka halaka mutum hudu daga cikinsu.
Hukumomin tsaro a Najeriya sun fara sanya ido kan wani babban Sanata da ya fito daga Arewacin Najeriya, kan dangantakar da ke tsakaninsa da 'yan ta'adda.
Mayakan kungiyar ta'addanci sun kai mummunan hari ofishin 'yan sanda a yankin Nganzai dake jihar Borno. Sun bindige jami'an 'yan sanda hudu dake bakin aiki.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheƙe ƴan ta'adda masu ɗumbin yawa a cikin mako ɗaya. Sojojin sun kuma ceto mutanen da ƴan ta'addan suka sace.
Hedkwatar tsaro ta sanar da gagarumin nasara da dakarun soji suka samu a ayyukan da suka gudanar a fadin kasar cikin mako guda. Sun hallaka 'yan ta'adda 185.
Wani dan sanda ya gamu da ajalinsa a ranar Alhamis a jihar Ebonyi lokacin da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta kan tawagar ‘yan sanda da ke sintiri.
Yan ta'adda
Samu kari