Peter Obi
Nyesom Wike na jihar Ribas da sauran gwamnonin PDP 4 da ke fushi da jam'iyyar sun juya wa Atiku baya, Hudu cikinsu sun goyi bayan Tinubu, daya ya bi Peter Obi.
Jam'iyyar Labour Party ta bayyana cewa har yanzu tana magana da Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP don yiwuwar hadin gwiwa gabanin zaben 2023.
Gwamnan Benuwai ya ajiye Atiku Abubakar da PDP, ya tallata takarar Peter Obi. Samuel Ortom yace ba don shi jam’iyyar PDP ba ne, da ya yi wa LP aiki a 2023.
Mataimakiyar shugaban jam’iyyar Labour Party a Oyo ta rabu da su Peter Obi. ‘Yar siyasar ta canza sheka, tace Atiku Abubakar ne ‘dan takaran da ya fi dacewa
Wani mai gyaran mota ya ki karbar kudin gyara daga hannun wata mata a Benin bayan ya ga hoton Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a jikin motar
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa ra’ayin son inganta Najeriya shine ya hada sa da wasu fusatattun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Sabanin abinda ake radawa, bincike Fitch Solutions ya nuna cewa Peter Obi, dan takaran kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party LP zai sha kaye a zaben.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bakin shugabanta, Pa Reuben Fasoranti, ta ce dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu take goyon baya ba Peter Obi ba.
Wani jigon jam'iyyar Labour Party, Ononuju, ya yi ikirarin cewada yawan masu kaɗa wa PDP kuri'unsu a kowane zaɓe sun yi kauradaga jam'iyyar, sun koma Labour.
Peter Obi
Samu kari