Peter Obi
Fasto Feyi Daniels na cocin the IReight Christian Family ya ce Allah ya nuna masa Obi zai yi kuka bayan zabe yayin da yake magana kan wanda zai lashe zaben.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shugaban kasa na 2023, wata zaben jin ra'ayi na shafin intanet da aka yi ya nuna cewa Bola Tinubu na APC zai ci zaben 2023.
African Democratic Congress (ADC) ta sanar da ɗaukar matakin janye wa daga tseren shugaban kasa, ta ce zata yi duk me yuwuwa don nasarar Peter Obi na Labour.
Yayin da ake dab da babban zaben shugaban kasa, Peter Obi ya rasa dubbanin mambobin jam'iyyar LP na shiyyar arewa maso yamma, sun ayyana goyon baya ga Tinubu.
Zaben shugaban kasa ya gabato a Najeriya, Legit.ng Hausa ta bude filin jin ra'ayi inda makarantan Legit.ng suka bayyana wanda za su zaba ya zama Shugaba a 2023.
An yi maja tsakanin jam'iyyar Labour Party reshen jihar Kano da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki' yan kwanaki kafin zaben shugaban kasa.
Gwamnan jihar Benuwai dake arewa ta tsakiya a Najeriya, Samuel Ortom, ya ƙara tabbatar da goyon bayansa ga burin tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar Kaduna ya ce ya kamata a samar da shugaban kasa na gaba ne ta hanyar sahihin zabe ba siyan kuri'u ko sayar da mukami ba.
Bashir Ishaq Bashir, mai neman kujerar gwamnan jihar Kano a jam'iyar LP ya tabbatar cewa ya tattauna da Bola Tinubu na APC amma bai ce komai ba kan sauya sheka.
Peter Obi
Samu kari