Peter Obi
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi a matsayin mutum mara buri da yawa.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar da ya nemi zama shugaban kasa a inuwar Labour Party, Peter Obi, ya ce nan gaba da kaɗan zai yi jawabi ga yan kasa.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya ce shi da Peter Obi ne suka lashe zaben shugaban kasar Najeriya.
The Centre for Democracy and Development (CDD) ta ce kabilanci ya yi amfani a zaben Shugabancin Najeriya. Ibo sun yi wats da LP yayin da Barebari su ka bar APC.
Kayode Fayemi yana cikin wadanda suka yi gaggawan taya Bola Tinubu lashe zabe. Daga nan aka fahimci yiwuwar Bola Tinubu ya kafa Gwamnati da Obi da Kwankwaso.
Ga jerin jihohin da Peter Obi, dakarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party ya lashe bayan hukumar INEC ta kammala tattara sakamakon zabe a ranar Laraba.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Ribas da yawan kuri’u 231,584.
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana a jihar Delta ya nuna yadda Peter Obi ya nuna wa Atiku da Okowa Allah da girma yake, ya lallasa su a jihar Delta.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya lashe zsɓen shugaban ƙasa a jihar Ebonyi. Ya lallasa Tinubu da Atiku da tazara mai nisa.
Peter Obi
Samu kari