Yanzu Yanzu: Tinubu Ya Karbe Jihar Ribas Daga Hannun Peter Obi Da Atiku

Yanzu Yanzu: Tinubu Ya Karbe Jihar Ribas Daga Hannun Peter Obi Da Atiku

  • Asiwaju Bola Tinubu ya yi nasarar lashe zabe a jihar Ribas wanda jam'iyyar PDP ce ke iko a ciki
  • Peter Obi na jam'iyyar Labour Party shi ya zo na biyu a jihar da kuri'u da yawansu ya kai 178,039
  • Atiku Abubakar, dan takarar PDP kuma abokin adawar gwamnan jihar Nyesm Wike ya tashi da kuri'u 88,471

Rivers - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Ribas da kuri'u 231,584.

Tinubu ya doke babban abokin hamayyarsa kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, wanda ya samu jimilar kuri'u 178,039 daga dukkanin kananan hukumomin jihar.

Yan takarar shugaban kasar Najeriya
Yanzu Yanzu: Tinubu Ya Karbe Jihar Ribas Daga Hannun Peter Obi Da Atiku Hoto: Mr. Peter Obi/Atiku Abubakar/Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Asali: Facebook

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya zo na uku da kuri'u 88,471.

Kara karanta wannan

2023: Jam'iyyar NNPP Ta Kwankwaso Ta Fada Wa INEC Ta Soke Zabe, A Sake Sabo

Ga sakamakon wasu daga cikin kananan hukumomin na jihar Ribas a kasa:

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

1. Karamar hukumar AHOADA WEST

APC 3443

LP 4634

PDP 2582

NNPP 11

2. Karamar hukumar TAI

APC 9442

LP 485

PDP 1506

NNPP 18

3. Karamar hukumar OPOBO-NKORO

APC 5701

LP 2093

PDP 1542

NNPP 06

4. Karamar hukumar ELEME

APC 8,368

LP 7,529

PDP 2,391

NNPP 82

5. Karamar hukumar EMOUHA

APC 9,145

LP 4,923

PDP 5,242

NNPP 18

6. Karamar hukumar GOKANA

APC 10,122

LP 2,115

PDP 8,484

NNPP 31

7. Karamar hukumar OMUMA

APC 6,328

LP 2,154

PDP 1,293

NNPP 13

8. Karamar hukumar BONNY

APC 2,708

LP 10,488

PDP 2,406

NNPP 87

9. Karamar hukumar ABUA-ODUAL

APC 5,653

LP 1,663

PDP 4,685

NNPP 09

Kara karanta wannan

Zaben Shugaban Kasa: Peter Obi Ya Lallasa Atiku Da Tinubu a Jihar Cross River

10. Karamar hukumar OYIGBO

APC 16,630

LP 10,784

PDP 1,046

NNPP 107

11. Karamar hukumar ASARI-TORU

APC 14,483

LP 2,094

PDP 4,476

NNPP 09

12. Karamar hukumar ANDONI

APC 3,306

LP 2,324

PDP 4,614

NNPP 18

13. Karamar hukumar OGBA/EGBEMA/NDONI

APC 6057

LP 21,883

PDP 4,099

NNPP 109

14. Karamar hukumar AKUKU-TORU

APC 3,182

LP 1,700

PDP 3,131

NNPP 14

15. Karamar hukumar IKWERRE

APC 9,609

LP 8,752

PDP 4,869

NNPP 58

16. Karamar hukumar OKRIKA

APC 2,729

LP 4,018

PDP 8,476

NNPP 34

17. Karamar hukumar OGU-BOLO

APC 2,428

LP 1,209

PDP 3,187

NNPP 07

Asali: Legit.ng

Online view pixel