Peter Obi
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed ya haƙiƙance kan cewa Shugaba Tinubu dillalin miyagun ƙwayoyi ne.
Abokin gamin Peter Obi watau ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a inuwar Labour Party, Datti Baba Ahmed, ya ce Kotun koli ba ta tabbatar da nasarar Tinubu ba.
Wani Malamin addinin Kirista ya fadi dalilin da ya sa dan takarar jam'iyyar SDP, Ajaka, ba zai ci zaben gwamnan jihar Kogi ba. A cewarsa, Ajaka ba shi da sa'a.
Sakataren yada labaran APC ya zargi Peter Obi da gadarar jin ya dace da mulki. Bayan doke shi a zaben shugaban kasa da kotu, APC ta caccaki 'dan siyasar.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin kin zaben Peter Obi a Najeriya, ya ce Obi ya haddasa gaba tsakanin Musulmai da Kirista wanda barazana ne ga zaman lafiya.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na LP a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ce yana nan zai sake fitowa neman kujera lamba ɗaya a Najeriya.
Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP ya ce hukuncin Kotun koli ya rusa kwarin guiwar yan Najeriya wadanda ke ganin Kotu ce gatan talaka.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya bayyana dalilin rashin halartarshi shari'ar kotun koli na shugaban kasa da aka yanke a kwanakin baya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya saduda inda ya amince da hukuncin kotun ƙoli na tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu.
Peter Obi
Samu kari