Peter Obi
Shekarar 2023 ta kafa tari sosai a bangaren siyasar Najeriya. Yan siyasa da dama sun sauya sheka gabannin babban zaben kasar domin cimma kudirinsu a siyasa.
Jerin sunayen yan siyasar Najeriya mafi shahara a 2023 ya hada da wadanda ke da tasiri a siyasa da kuma wadanda ke da tarin mabiya a lokacin zabe.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Legas a yau Talata inda ta tanadi hukunci kan shari'ar da LP da PDP ke kalubalanta.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya zargi gwamnatin Tinubu da yi masa barazana domin hana shi sukar da yake yi.
Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben dan Majalisar Tarayya a jihar Anambra inda ta tabbatar da dan LP, Afam Victor a matsayin wanda ya lashe zaben.
Omoyele Sowore ya bayyana kadan daga abubuwan da ya yi na tallafawa Peter Obi ya tsira daga tsige shi a shekarun baya da kuma wajen takarar shugaban kasa.
Sabanin yadda ake ta yada jita-jita a shafukan sada zumunta, jam’iyyar LP ba ta nemi babban jigon ta, Peter Obi ya nemi afuwar Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukunci kan shari'ar zaben Majalisar Dattawa a Abia ta Tsakiya inda ta tabbatar da Austin Akobundu na PDP.
Dan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 karkashin inuwar LP, Peter Obi, ya ziyarci mutanen da harin bam ɗin soji ya shafa a kauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna.
Peter Obi
Samu kari