Peter Obi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da ɗan takarar shugaban ƙasa na NNPP a 2023, Rabiu Kwankwaso ns cikin ƴan siyasar da suka fi tashe a shekarar 2024.
Dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi ya musanta rade-radin tattaunawar hadaka da PDP, NNPP ko wata jam’iyyar siyasa inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi ya ce gwamnatin Tinubu na yi wa yan Najeriya rufa-rufa game da ainihin halin da ƙasar nan ke ciki a yanzu.
Tsohon ɗan takarar shugaban kass a inuwar LP, Mista Peter Obi ya ce har yanzu ba su kai kulla yarjejeniyar haɗa maja da PDP, NNPP ko wata jam'iyyar siyasa ba.
Tsofaffin 'yan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi sun bayyana fatan Najeriya za ta bunkasa a sabuwar shekarar 2025 da aka shiya a ranar Laraba.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fito ya yi magana kan batun da aka rika yadawa kan cewa ya cimma yarjejeniya tsakaninsa da Atiku Abubakar da Peter Obi.
An bayyana yadda manyan siyasa a Najeriya ke shirin tabbatar da sun kwace mulki a hannun Bola Ahmad Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe a nan da 2027.
A washe garin Kirsimeti talakawa suka yi dogon layi a gidan Bola Tinubu a Legas domin neman tallafin abinci. Haka ya sa LP, PDP da YPP sukar Tinubu.
Jigo a siyasar Kudancin Najeriya, Doyin Okuoe ya ce bai kamata wani dan Arewa kamar Atiku Abubakar ya karbi mulki a hannun shugaba Bola Tinubu ba a 2027.
Peter Obi
Samu kari