Peter Obi
Wani limamin majami'a a Lagos, Bamidele Ilukholor Elijah ya gargadi dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da ya yi hankali don ya yi mafarki ya gan shi a ankwa.
Shugaban jam’iyyar LP a Najeriya ya ankarar da magoya bayan Peter Obi, ‘ya ‘yan jam’iyyar APC sun fara shiri domin komawa filin zabe, za a maimaita zaben 2023.
Shehu Sani ya ce idan har hukuncin kotu bai kai nasara ga Tinubu ba, ya rasa shugabancin kasa, Allah ne kadai zai kare shi daga bakin tsohon shugaban Kaduna.
Wata tsohuwa mai kimanin shekaru 74 a duniya ta bayyana yadda ta samu rauni na harbin bindiga yayin zabe don kare jam'iyyar Labour, amma babu wanda ya gaisheta.
Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima sun gabatar da wata kwakkwarar shaida a kan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, wato Peter Obi.
Shugaba Tinubu ya gabatarwa kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja takardu hudu a matsayin hujja don kare kansa daga zargin Obi da Atiku
Wani mamban jam'iyyar PDP mai suna Hon. Rilwan a Twitter ya lissafo dalilai huɗu kwarara da za su sanya kotu ta tabbatar da rashin cancantar Shugaba Tinubu.
Daya daga tsoffin sanatocin APC ya bayyana matsayarsa game da halin da ake ciki na kararrakin zabe da su Atiku da Tinubu ke fuskanta a yanzu. Ya fadi dalilai.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ya goge wata wallafa da ya yi a twitter yana mai sukar ayarin motocin shugaba Bola Tinubu.
Peter Obi
Samu kari