Ilorin
Mai Shari'a Mohammed Sani na babban kotun tarayya a Ilorin, a ranar Litinin 14 ga watan Fabrairun 2022, ya samu wani matashi mai shekaru 25, Olaleye Paul daga k
Yusuf Sulu-Gambari, daya daga cikin yan uwan Sarkin Ilorin, Dr Ibrahim Zulu Gambai, ya shiga cikin jerin wadanda za su nemi kujerar dan majalisar wakilai na tar
Gwamnatin jihar Kwara ta haramta baran titi a fadin birnin jihar Ilori, Kwamishanar raya gari, . Abosede Aremu, ta bayyana hakan a zaman da masu ruwa da tsaki.
'Yan Najeriya sun yi martani yayin da Bukola Saraki ya bayyana wani katafaren masallaci da ya gina da sunan mahaifinsa. Ya bayyana cewa, yanzu ka ya cika alkaw
Yanzu muke samun labarin cewa, jami'ar Ilorin ta kori wani dalibinta da ya lakadawa lakcara dukan kawo wuka saboda kin taimaka masa a kan shirin SIWES na karatu
Wani dalibin da ya lakadawa lakcararsa dukan kawo wuka ya bayyana gaskiyar abinda ya faru, ya ce ita ta fara jifansa da kofin shayi har ta ji masa rauni kafin n
Wani ɗalibi a jami'ar Ilorin ta jihar Kwara ya zane malamarsa a jami'a har sai da ta kwanta a asibiti saboda kawai ta ki taimaka masa a wani kwas da bai yi ba.
Cikin bacin rai, wani soja a garin Ilorin ta jihar Kwara ya fusata a lakadawa ma'aikaciyar jinya duka a asibiti har ta kai ga ya karya mata kafa domin ta bukaci
Wasu 'yan bindiga sun je coci, sun hallaka wani mutum da ke bauta a ciki. A halin yanzu ana ci gaba da bincike don tabbatar da an gano wadanda suka yi aika-aika
Ilorin
Samu kari