
Omoyele Sowore







Rundunar ‘yan sanda ta jihar Edo ta tabbatar da kisan Felix Olajide Sowore, kanin mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore da safiyar yau Asabar.

An saki mawallafin jaridar SaharaReporters, Sowore bayan dage karar Nnamdi Kanu. An kame Sowore ne da wasu mutane yayin wata zanga-zanga a Abuja da safiyar yau.

Yayin da ake ci gaba da shari'ar Nnamdiu Kanu a babbar kotun tarayya dake Abuja, jami'an tsaro sun yi ram da Omoleye Sowere. Har yanzu dai ba ji abinda ke faruw

Yanzun nan 'yan sanda suka harbe mawallafin gidan jaridar Sahara Reporters a babban birnin tarayya Abuja. Tuni aka garzaya dashi asibiti don duba lafiyarsa.

Dan rajin kare hakkin dan Adam, Sowore ya bukaci 'yan Najeriya dake zaune a Landan da su mamaye bakin asibitin da shugaba Buhari zai kasance don duba lafiyarsa.

Sowore ya bayyana a gaban kotu jiya Talata domin sauraran kara tare da wasu mutane hudu. Ya bayyana a kotun tare da wani mutumin da yafi kama da Boka a kotun.
Omoyele Sowore
Samu kari