Omoyele Sowore
Jami'an tsaro sun tarwatsa masu zanga zangar neman a saki Nnamdi Kanu a Abuja. Omoyele Sowore da wasu masu zanga zangar sun ruga da gudu bayan fara harbi.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya gargadi mutanen Amurka da ke Najeriya kan zanga zangar da ake shirin yi a ranar 20 ga Oktoban 2025 kan sakin Nnamdi Kanu
Dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya amince zai sa baki kan batun jagoran IPOB da ke daure, Nnamdi Kanu.
Gwamnatin Tarayya ta kai karar tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore gaban babbar kotun tarayya kan cin mutuncin Tinubu da ya yi a shafin X.
A labarin nan, za a ji cewa Omoyele Sowore na shirin ɓarowa Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike aiki a jihar Florida da ke Amurka.
Omoyele Sowore ya maka DSS, Meta da X a kotu kan takaita ‘yancin magana, ya ce gwamnati ba ta da ikon hana ‘yan kasa amfani da kafafen sada zumunta.
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da Omoyele Sowore tare da Facebook da shafin X bisa zargin laifukan yanar gizo saboda sakonnin da ya kira Bola Tinubu ɗan daba.
A yan kwanakin nan, dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya dura kan wasu gwamnonin Arewacin Najeriya inda ya kalubalnatarsu kan zargin rashin katabus a wasu bangarori.
Hukumar DSS ta tura bukata ga kamfanin X domin goge rubutu da shafin fitaccen dan gwagwarmayar nan, Omoyele Sowore, lamarin dai ya haifar da ce-ce-ku-ce.
Omoyele Sowore
Samu kari