Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana fatan ya kammala wa'adin mulkinsa lafiya domin 'tsufa ya fara kama shi', Daily Trust ta ruwaito. Buhari, wanda ya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa da yadda yake jin dadin yadda jam'iyyar APC ke tafiyar da harkokin mulkin kasar. Ya ce ba matsala a kasar.
Raymond Dokpesi,tsohon shugaban kafar sadarwa ta Daar ya ce ya kamata shugaban kasan da zai gaji mulki a 2023 ya kasance wanda zai hade kan kasar nan gaba daya.
Jagoran kungiyar masu fafutukar shugabancin Kudu maso Kudu a 2023, Cif Dikivie Ikiogha, ya ce tsohon shugaba Goodluck Jonathan bai amince da yin takarar ba.
Kayode Fayemi yace akwai wasu da ke kokarin ganin bayansa saboda hassada. Yinka Oyebode yace ana shirin batawa Mai gidansa suna domin ana tunanin zai yi takara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana irin halin da yake shiga da abin da yake ji a ransa idan aka ambaci jam'iyyar adawa ta PDP a kusa dashi. Ya ce gazawa.
Gwamna Mai Mala Buni ya sasanta Sanata Mohammed Danjuma Goje da Gwamna Inuwa Yahaya. Ismaila Uba Misilli ya tabbatar da labarin wannan sulhu da aka yi a Abuja.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan Kano ya bayyana cewa har yau bai kai ga yanke shawara kan yiwuwar tsayawarsa takarar shugaban kasa a zaben 2023 ba.
Raymond Dokpesi ya bayyana cewa m asu ruwa da tsaki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihohi 24 sun lamuncewa Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa.
Siyasa
Samu kari