Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Wani dan sanda ya kashe ɗalibi da ke rubuta WAEC a Ibadan bisa kuskure, lamarin dai ya haddasa zanga-zanga da kira ga gwamna da a hukunta jami'in da ya yi harbin.
A wannan labarin, za ku ji yan sandan Kano sun ceto wata mata da aka sace a Minjibir, sun harbe wasu masu garkuwa, sun kama wasu a dajin Garki, a jihar Jigawa.
Wani magidanci a jihar Abia ya cinnawa kansa da iyalinsa wuta bisa zargin matarsa na cin amanarsa. Kungiyar FIDA ta bukaci bincike mai zurfi don gano gaskiya.
Ssrkin Shao da ke ƙaramar hukumar Moro a Kwara ya bukaci shugaban gwamnonin Najeriya kuma gwamnan Kwara ya cika alƙawurran da ya ɗauka lokacin kamfe.
Mutane a wasu yankuna na jihar Zamfara musamman karamar hukumar Kaura na Moda na barin gidajensu da dare su dare da safe saboda tsaron hare hare.
Bayan matasa sun gudanar da zanga-zanga kan zargin basarake da ta'addanci, Sarkin Daura, Alhaji Faruq Faruq ya sauke dagacin kauyen a Katsina, Iliya Mantau.
Matatar Dangote ta ce za ta cigaba da samar da man fetur mai araha da inganci a Najeriya. Dangote ya godewa Bola Tinubu kan sayar masa da danyen mai da Naira.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya wallafa bidiyon yadda aka hana Peter Obi shiga fadar Vatican sai da Bola Ahmed Tinubu ya sa baki aka barshi.
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu matasa sun kashe Alaramma Jabir Lawan a Kano yayin haramtacciyar kilisa, yan sanda sun ce an kama wasu da ake zargi.
Labarai
Samu kari