Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Jami'an hukumar yaki da sha da ta'amulli da miyagun kwayoyi, NDLEA, reshen jihar Katsina ta kama wasu mata, yaya da kanwa kan zargin safarar miyagun kwayoyi
Kyan Babba Ya Cika Alkawari, Dan Gwagwarmaya Yace: Ina Jiran Hukuncin Da Kotun Sauraren Shari'ar Zaɓe Zata Yanke Kafin Na Cika Alƙawari na Nabarin Najeriya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabon shugaban hukumar ƴan sandan Najeriya ta ƙasa (PSC), Solomon Arase. Solomon tsohon sufeta janar IGP ne..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ba Zulum makudan kudade domin yin aikin gina kauyuka 3 a jihar wadanda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka bata.
An sace wasu jami'an hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kog, lamarin da ya kai ga 'yan ta'addan ke neman kudin fansa N50m kafin su sako wadanda aka sacen.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da rijiyar haƙar man fetur a jihar Nasarawa a Arewacin Najeriya. Gwamnatin tace rijiyar za ta kawo cigaba sosai a ƙasar nan..
Wata dattijuwar mata ta haifi yan uku tana da shekaru 54 a duniya kuma ta wallafa bidiyo domin murnar haihuwar yaran, tuni bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Wani uba ya kirkiri sabuwar hanyar shayar da karamin dansa a bayan idon mahaifiyarsa, ya yi amfani da wani dabara da ya burge mutane da dama da basu dariya.
Kungiyar ƙwadago ta fasa gudanar da yajin aikin da ta shirya a faɗin ƙasar nan kan ƙarancin kuɗin da ake fama da shi. Ta sake bayar da wa'adin sati 2 ga CBN.
Labarai
Samu kari