Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Femi Falana (SAN) ya buƙaci hukumar yan sandan farin kaya ta gaggauta kammala bincike kana ta gurfanar da dakataccen shugaban EFCC, Bawa da Godwin Emefiele.
Sokoto - Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar na III ya tabbatar da cikakken goyon bayansa ga sabuwar gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Ƙashim Shettima ya kai ziyarar barka da sallah ga mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, ya nemi goyon baya.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar mahaifarsa ta Daura, jihar Katsina don baki na yi masa zarya safe, rana, dare don hana shi samun shirun da yake so.
Hukumar Alhazai a birnin Abuja, ta sanar da rasuwar daya daga cikin mahajjata mai suna Hajiya Amina Yunusa a birnin Makkah, ta mika sakon ta'aziya ga iyalanta.
Jama’a sun caccaki wani direban Uber a soshiyan midiya kan ya cinye abincin Sallah da aka aike shi ya kai wa wata matashiya. Mutane sun yi tir da abun da ya yi.
Shugaban hukumar NUC, Farfesa Abubakar Rasheed ya mika shugabanci ga mataimakinsa Chris Maiyaki, bisa radin kansa, ya zama mukaddashin babban sakataren NUC.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ba wa alhazan jihar fiye da 3000 Riyal 300 don rage musu radadi, ya roke su da zuci gaba da yiwa jihar addu'a.
Sojojin yankin Doma, jihar Nasarawa, sun kama wasu da ake zargin masu satar karafunan titin jirgin kasa ne a Angwan Yara, karamar hukumar Keana, jihar Nasarawa.
Labarai
Samu kari