Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sake waiwayar mata yayin da yake ci gaba da rabon muƙamai, ya naɗa sabuwar shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayyana dalilin da ya sanya ake samun karuwar matsalar rashin tsaro a jihar. Gwamnan ya ce laifin ta'ammali da kwayoyi ne.
Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun yi taro a Enugu inda suka koka kan halin da Najeriya ke ciki na wahala. PDP ta bukaci a zabe ta a 2027 domin saukaka rayuwa.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware Naira Biliyan 29 domin gudanar da ayyukan raya jihar Kano. An ware adadin kudin ne domin aiwatar da sababbin manyan ayyuka.
Ministan ayyuka, David Umahi ya shawarci mazauna Kudu maso Gabas da kar su amsa kiran zanga-zanga da ake shirya wa a kasar nan saboda tsadar rayuwa.
Gamayyar kungiyar CNYS ta sanar da ficewarta daga zanga-zangar da aka shirya gudanarwa a fadin kasar nan kan halin yunwa da matsin tattalin arzikin da ake ciki.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya nuna damuwa kan yadda ake gudanar da mulki a wannan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Wasu Malamai akalla 70 daga jihohin Arewa maso Yamma sun taru a Kaduna, sun roki Allah SWT ya kawo karshen matsalolin tsaron da suka addabi yankin.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bukaci dawo da darussan addini a makarantu domin daidaita tunanin jama'a.
Labarai
Samu kari