Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dauki matakin inganta wutar lantarki a dukkan kananan hukumomin jihar su 44. Zai samar da na'urar rarraba wutar lantarki guda 500.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir na jihar Kano da Rabiu Kwankwaso sun jajantawa kwamishinan ilimi mai zurfi, Yusuf Kofar Mata game da iftila'in gobara a gidansa.
Sabon sarkin Karaye, Muhammad Maharaz ya ziyarci fadar sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi na biyu kwana daya da nada shi a matsayin sabon sarki.
Kotun Daukaka Kara ta ba da umarnin sake duba shari'ar da aka yi kan dambarwar masarautar Ile-Oluji da ke karamar hukumar Ile-Oluji/Okeigbo a jihar Ondo.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mika bukatarsa ga majalisa domin sahale masa kara Naira Tiriliyan 6.2 a kasafin kudin 2024, kamar yadda ya aika majalisa.
Majalisar wakilai ta gayyaci wasu daga cikin shugabannin tsaron Najeriya su mata bayani bayan shugaban kasa Bola Tinubu ya ba sojoji umurnin fara noma.
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da faruwar mummunar gobara a gidan kwamishinan ilimi mai zurfi a jihar Kano, Dakta Yusuf Kofar Mata.
Jigon PDP, Abdul-azizi Na'ibi Abubakar ya magantu kan matakan da Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ke dauka inda ya ce ya dauki matakai da dama amma yanzu yana nadama.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan korafe-korafen da ake yi na cewa shugaban kasa Bola Tinubu yana fifita wani yanki fiye da wani a raba mukaman da yake yi a gwamnati.
Labarai
Samu kari