Latest
Dan wasan fim a Kannywood, Adam A Zango ya yi raddi ga malamin Izalar Jos Sheikh Salihu Al-Burhan kan maganar da ya yi a kan ridda addinin Musulunci.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana cewa dakarunta sun cafke mutane tara da ake zargi da hannu a kisan Ɗan Majalisar dokokin jihar Anambra, Hon. Justice Azuka.
Jigon APC a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya soki Naja'atu Muhammad, yana zarginta da cin mutuncin manyan ‘yan siyasa da shugabannin Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addancia jihar Neja. Yan bindigan a yayin harin sun yi awon gaba dawasu yan mata zuwa cikin daji. Sun kashe jami'in tsaro.
Wata kungiyar kare dimukradiyya ta bukaci Malam Nuhu Ribadu da ya dakatar da Nasir El-Rufai' kan wasu kalamai da take ganin suna da hadarin tayar da fitina a Kaduna.
Babban hafsan tsaron ƙasar nan, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa dakarun sojoji sun matsawa ƴan ta'adda lamba a jihar Zamfara, sun kashe wasu.
Kotu ta ba da belin tsohon ministan ayyuka na musamman, Tanimu Turaki bayan sake gurfanar da shi a gaban kotu kan zargin lalata da dirka wa wata mata ciki a Abuja.
Surajo Caps ya yi kira ga Peter Obi da Kwankwaso su goyi bayan Atiku a 2027, yana mai cewa Atiku ne kawai zai iya fitar da Najeriya daga matsalolin tattalin arziki.
Wani karamin jirgin sama na haya da ya ɗauko mutum tara da matuƙi ɗaya ya ɓace bat a sararin samaniya a jihar Alaska a ƙasar Amurka, jami'ai sun fara bincike.
Masu zafi
Samu kari