Latest
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce bai kamata ƙasa kamar Najeriya mai ɗumbin aƙbarkatu ta gaza samar da wadataccen abinci da ƴan ƙasa ba.
Rundunar sojin Najeriya ta cafke wani fitaccen mai safarar makamai ga 'yan bindiga a jihar Zamfara yayin da yake kokarin guduwa a lokacin da aka cimmasa.
Shugaban kungiyar Izalah, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya gargadi masu yada batun 'Quranic Convention' a kafofin sadarwa su janye idan ba alheri za su rubuta ba.
Shugaban karamar hukumar Bakori a jihar Katsina, Ali Mamman ya bayyana yadda infoma su ka taimaka wajen bayar da bayanan da za su kai ga sace tsohon shugaban NYSC.
Tsagin Ahmed Ajuji na jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa tsagin Agbo Major ba shi da ikon korar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso daga jam'iyya domin su ba 'yan jam'iyya ba.
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da cewa 'yan Boko Haram 129,000 ne suka tuba kuma ana ba 800 horo na musamman domin sauya musu hali da tunani.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta kalubalanci tsohon kwamishinan zaben jihar Adamawa, Hudu Ari ya kare kansa a gaban kotu kan zarge-zargen da ya gabatar.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce ya tallata Tinubu a 2023 don Allah, ƙasa da jam'iyya, ba don wata riba ba, yana mai cewa komai ya wuce a yanzu.
An gurfanar da tsohon sufetan ‘yan sanda, Isiyaku a Kano kan zargin kishe wani direba, Isiyaku Ya'u inda kotu ta dage sauraren karar zuwa ranar 24 ga Fabrairu.
Masu zafi
Samu kari