Latest
Iyalan mafarautan Kano 16 da aka kashe a Edo sun yi zanga-zanga da addu’a, suna kira ga gwamnati da ta tabbatar da adalci da kuma biyan diyyar yan uwansu.
'Yan ta'addan Boko Haram masu dauke da makamai sun hallaka jami'an tsaro a wani hari da suka kai a jihar Borno. Sojoji sun kashe wasu daga cikin 'yan ta'addan.
Wani jigon APC a jihar Ribas, Eze Chukwuemeka Eze ya bayyana cewa tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ne mafita a Najeriya domin zai iya maganxe matsaloli.
Shugaba Bola Tinubu ya mika kasafin N1.78tn na Abuja ga majalisa, yana neman amincewa da gaggawa don kammala manyan ayyuka da inganta rayuwar jama'a.
Yayin da ake yawan samun korafe-korafe na karuwar laifuffuka a Borno, Gwamna Babagana Zulum ya haramta sayar da giya, yana danganta hakan da karuwar miyagun dabi’u.
Rundunar 'yan sa kai ta CJTF ta kwato bidigar harbo jirgin sama a jihar Borno wajen 'yan ta'addan ISWAP. An kashe 'yan ta'addan uku tare da kwato baburansu a Gwoza.
Gwamnatin jihar Kano, ta koka kam matsalar karancin ruwa da ake.fama da ita a.jihar. Ta zargi gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje da lalata tashoshin samar da ruwa.
Gwamnan Bauchi ya damu kan yadda 'yan bindiga suka dawo dajin Alkaleri, inda ya nemi sojoji su kawo karshen lamarin. Gwamnan ya yi Allah wadai da kisan 'yan banga.
Majalisar wakilai za ta kafa kwamitin sulhu tsakanin Simi Fubara da Nyesom Wike a jihar Rivers. Majalisar za ta saka dattawan Najeriya a kwamitin sulhun.
Masu zafi
Samu kari