Latest
Shugaban APC a Kano, Abdullahi Abbas, ya zargi gwamnatin jihar da yaudarar jama'a, ya ce dole APC ta dawo mulki a zabe mai zuwa ta kowane irin hali.
Masu aikin shinkafa sun fara rufe masana'antu a Najeriya saboda karyewar farashi bayan fara shigo da abinci ba tare da haraji ba. Sun bukaci dawo da tsarin Buhari.
Indiya ta kai hari Pakistan yayin da Pakistan ta ce ta harbo jiragen yaƙi 5. Indiya ta ce ta kai harin ne kan 'yan ta'adda, ikirarin da Pakistan ta karyata.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa burin jam'iyyar APC shine ta rika samun kaso mai tsoka na kuri'un da za a rika kadawa a lokacin zabe.
Sanata Barau Jibrin ya goyi bayan kudirin da Sanata Kawu Sumaila ya gabatar kan kisan Hausawa 'yan Farauta a Edo. Barau ya ce za su tabbatar an hukuntasu.
Rikicin cikin gida a NNPP ya kara ta’azzara a Kano, inda manyan jiga-jigan jam'iyyar suka rabu da Kwankwaso, ciki har da Alhassan Rurum da Madakin Gini.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Sanata Ifeanyi Arthur Okowa, ya fito ya kare kansa daga jita-jitar da ke cewa ya mayarwa gwamnatin Delta da Naira biliyan 500.
Shugaba Tinubu ya gana da Gwamna Sheriff a fadar Aso Villa 'yan kwanaki bayan komawarsa APC. Wannan ce haduwar Tinubu da gwamnan Deltan bayan barin PDP.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyaja cewa ba zai fice daga PDP ba a yanzu amma zai jagoranci kawancen da zai kawo karshen APC.
Masu zafi
Samu kari