Latest
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Benuwai ta dakatara da wasu manyan jiga-jiganta guda hudu, cikin su har da tsohon surukin gwamna Samuel Ortom na jigar Benuwai
Babbar kotun tarayya dake zama a babban birnin tarayya Abuja, ta amince da bada umarnin damƙo tsohowar ministan man fetur, Diezani Alison-Madueke, ko ina take.
Alhaji Tanko Yakasai, wani jigo a siyasar Najeriya ya magantu kan yadda kasar ya kamata ta fitar shugaban kasa a 2023. Ya ce 'yan Arewa ba sa tsinana komai.
Yan Najeriya sun soki matakin da gwamnatin Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta dauka na dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu a jihar Kano.
Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhaɗi ta bayyana goyon bayanta ga hukuncin kashe wanda ya halaka Hanifa Abubakar a bainar Jama'a dan ya zama izina ga mutane
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin cire tallafin man fetur har sai baba ta gani. Zainab Ahmed, ministar kudi, tsari da kasafi ta tabbatar da hakan a Abuja.
Wani abun fashewa da ake zargin yan bindiga da dasawa a cocin katolika na St. John’s College, Mutum-Biyu, hedkwatar yankin Gassol da ke jihar Taraba ya tashi.
An gurfanar Abdulmalik Tanko a wata kotun majistare da ke jihar Kano domin amsa karar kisan da yiwa dalibarsa mai suna Hanifa Abubakar, yar shekara biyar..
Gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya dakatar da dukkan lasisin makarantun kudi da ke fadin jihar, har sai zuwa lokacin da aka tantance su.
Masu zafi
Samu kari