Latest
Shahararren dan wasan nan na Hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya cika shekaru da auren amaryarsa, Safiya Chalawa, a ranar Alhamis, 26 ga watan Mayu.
Ana zargin gwamnonin kasar kudu maso gabas sun taimakawa jam’iyyar PDP wajen rasa Peter Obi. Nyesom Wike ya ce ko da Obi ya zauna a PDP, dama ba zai dace ba.
Akalla gwamnoni hudu da wasu mataimakan gwamnoni 2 ne suka mallaki tikitin takara na jam’iyyar adawa ta PDP domin neman kujerun sanatoci a zaben 2023 mai zuwa.
Idris Abiola-Ajimobi ya zama ‘dan takarar APC na shiyyar Kudu maso yammacin Ibadan II. Mai gidan Fatima Ganduje ya samu tikiti kamar dai yayanta a jihar Kano.
Katsina - Yayin da sakamakon zaɓen futar da yan takarar gwamnan ke cigaba da hitowa, Dakta Umaru Radɗa ya lashe tikitin takarar gwamna a jihar Katsinan dikko.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasir Gawuna, a ranar Juma'a ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jihar Kano karkashin jam'iyyar All Progressives Cong
Ana kammala zabukan fidda gwani na jam'iyyar APC a jihohin fadin kasar nan. A yanzu jihohi kadan ne ba su kammala zabukan ba, sakamakon wasu jihohi ke fitowa.
Dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano karkashin jam'iyyar APC, Sha'aban Sharada, ya koka ka shirin da gwamnatin jihar ke yi na tafka magudin zaben fidda gwani.
Yayin da zaɓen fitar da ɗan takara ɗaya tilo na APC ke kara kusantowa, shugaba Buhari ya tattauna da gwamnonin jam'iyyarsa kan yadda zasu tunkari lamarin zaben.
Masu zafi
Samu kari