Latest
Yayin da ake shirin fara zanajarabawar share fagen shiga makarantun gaba da Sakandire, JAMB ta fitar da ƙa'idoji da dokokin da ya zama wajibi kowa ya sani.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa wa’adin da aka kayyade don gudanar da zaben fidda gwani na nan daram a kan Juma’a, 3 ga watan Yuni.
Gwamna Kayode Fayemi ya ce don zai yi takara da Bola Tinubu wajen neman tikiti, bai nufin ya ci amanar tsohon ubangidansa. Wasu su na ganin shi ne mai gidansu.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta baiwa maniyyata zuwa hajji wa’adin kwanaki bakwai domin su kammala biyan kudinsu. Ta kuma ce tsoffi ba za su ba.
Sanatan APC kuma tsohon gwamnan jahar Ogin, Ibikunle Amosun, ya bayyana manufarsa na neman ɗorawa daga inda shugaban ƙasa Buhari zai aje a zaɓen 2023 dake tafe.
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas sannan dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP ya ce shi ne kadai ne zai iya kai APC kasa, The Punch ta ruwait
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya bayyana irin kwarewar da ya samu a rayuwa wacce ta dace da zama shugaban ƙasa a Najeriya.
Shugaban majalisar dinkin Duniya ya fadawa Shugaba Buhari sirrin kawo zaman lafiya. Antonny Guterres ya kawo shawarar hanyar da za a bi domin samun zaman lafiya
An kashe wata yarinya mai shekaru 20 da yan kai, Ugochi Nworie a daren ranar Asabar a wani fitaccen otel (da aka sakayya sunansa) a kan babban hanyar Enugu zuwa
Masu zafi
Samu kari