Latest
Ita Enang ya rubuta takardar murabus, ya ajiye aikinsa a fadar shugaban kasa. Hakan na zuwa ne bayan Muhammadu Buhari ya bukaci masu neman takara su ajiye aiki.
An gano wasu makudan kudi da ake zargin Janar Sani Abacha ya sata. ‘Ya ‘yan Marigayi Abacha da wani Gwamnan Arewa sun taka rawar gani wajen wannan badakala.
Aminu Tambuwal ya tona wanda APC ta ke so ta tsaida a matsayin ‘dan takarar Shugaban kasa. Gwamnan ya ce Ahmad Lawan za a fito da shi a matsayin ‘dan takara.
aridar Premium Times ta ce ta samu sahihin rahoto da ke tabbatar da cewa an kama Akanta Janar na tarayyar Najeriya, Ahmed Idris, kan zargin almundahanar kudi da
Hukumar aikin ‘yan sanda ta tabbatar da karin girma ga tsohon shugaban riko na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Mustafa Magu.
An harbe wasu ‘yan bindiga biyu da ke tilasta da dokar “zama-a-gida” da haramtacciyar kungiyar IPOB ke kakabawa jama'ar jihar Anambra a kudu maso gabashin Najer
Hankula sun tashi a kewayen garin Minna, babbar birnin jihar Neja sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai kan garuruwan da ke yankin a karshen makon nan.
Onyeka Nwafor ya shaidawa Duniya cewa zai yi takara a jam’iyyar National Rescue Movement. A ranar Asabar Onyeka Nwafor ya ayyana shirin neman shugaban Najeriya
Shugaban jam’iyyar hamayya ta NNPP, Farfesa Rufai Ahmed Alkali, ya ce jam’iyyarsu da ake yi lakabi da mai kayan marmari za ta ba mutane mamaki a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari