Latest
Wani mutumi ya yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa a makabarta. A cikin bidiyon da ke yawo, an gano shi tare da mutanen da ya gayyata a tsakanin kaburbura.
Fitaccen mawaƙin siyasar nan kuma ɗan a mutun shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya share tantama game da manƴfa da inda kungiyar 13- 13 ta dosa a ƙasar nan.
Shahararren Musulunci nan na Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya zama dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jam’iyyar Africa Democratic Congress (ADC),
Kungiyoyin mabiya addinin musulunci akalla 13 sun shawarci gwamnatin tarayya. jiha da shugabannin addinai kan yadda za'a kawo ƙarshen batanci da ɗaukar doka.
Tsagerun 'yan bindiga sun sake kashe mutum 4 a jihar Anambra. Sun kuma kai faramaki ofishin yan sanda tare da kona ababen hawa a Anaku da ke yankin Ayamelum.
Mabiya shafukan soshiyal midiya sun cika da mamaki bayan bayyanar wani bidiyo inda amarya ta yiwa angonta budar kai sabanin yadda aka saba a al’adar Bahaushe.
Wani shugaban makarantar Sakandire ya karɓi kudin zama jarabawar WAEC hannun ɗaliban SS3 ya bace ba'a san inda ya yi ba, ɗalibai sun fusata a wani bidiyo a Edo.
An dasa jami’an tsaro sosai a wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano a shirye-shiryen isar shugaban kasa Muhammadu Buhari jihar a yau dinnan inji rahotanni.
Tsohon shugaban sojojin kasa na Najeriya, Tukur Buratai ya dura Borno, yana kokarin ganin Rotimi Amaechi ya zama ‘Dan takaran shugaban kasa na APC a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari