Latest
Wani abu mai kama da wasan kwaikwaiyo ya auku a wata Kotun Kostumare yayin da matar aure yar sanda ta faɗa wa mijinta ba shi uban ɗan da ta haifa ba, Kotu ta ya
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Adamawa ta kama mafarauta uku da wasu kan hadin baki don garkuwa da mutane a kananan hukumomin Girei da Fufore a jiha
Wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta ya nuna inda wani limamin cocin Katolika ya nemi mambobinsa da ba su da katin zabe da su koma gida daga cocin.
Shugaba Muhammadu Buhari, a daren ranar Lahadi a Aso Rock ya gana da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, kuma ya yi wata ganawar daban da shugaban majalisar
Babban hafsan sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya umarci sabbin jami’an rundunar ‘Exercise Restore Hope II’ da aka horas su 699 da su zama maras
Bayan kwanaki, an ji abin da ya sa Tunde Bakare ya tashi babu kuri’a ko 1 a APC. ‘Dan siyasar ya na alfahari da rashin nasararsa, amma ya ce zai karbi mulki.
Wani sabon batu ya bayyana game da tabbacin da mukarraban Buhari suka bai wa 'yan takara a kalla shida a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC da aka yi kwanan nan.
Sanata Sandy Ono ya fito karara ya nuna jam’iyyar PDP ta na jin tsoron Asiwaju Bola Tinubu, ya na ganin sai Atiku Abubakar ya yi da gaske, za a hana APC nasara.
Kusan mutum 15 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu suka bace a safiyar Lahadi bayan wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Igama a Edumoga.
Masu zafi
Samu kari