Latest
Daga karshen jiya an dauke malaman addinin kirista a jihohin Oyo, Kogi da Filato. ‘Yan bindiga sun sace Shugaban Kungiyar CAN, an bar mabiya cikin halin dar-dar
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Moghalu, ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar ADC bayan gaza kai bantens a zaɓen fidda ɗan takarar shugaban ƙas
Hukumar yan sandan jihar Legas ta damke wasu matasa uku kan laifin kashe wata karuwa mai suna , Hannatu Salihu, da banka mata wuta don sun ga Al-Qur'ani cikin d
Tsohon Sanatan Najeriya, Dino Melaye ya jero abubuwa 3 da suka sa Alhaji Atiku Abubakar ya tserewa Asiwaju Bola Tinubu a siyasa, daga ciki har da koshin lafiya.
Za a ji cewa majiya mai karfi ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima ake tunanin Bola Ahmed Tinubu zai zaba su yi takara a tare.
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar wakilai ta takwas, Shehu Sani, ya ce ya tambayi tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya zabi dan takarar shu
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC sunyi kira ga shugabancin jam'iyyar da Kungiyar Progressive Governors da su tsaya neman mataimakin 'dan takarar shugaban kasa.
Za a fahimci akwai kokarin da ake yi na hada-kan ‘yan takaran jam’iyyun adawa na Labour Party (LP) da New Nigeria People’s Party (NNPP) domin a doke APC da PDP.
An samu tashin hankali da rudani a Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti a ranar Lahadin da ta gabata saboda fargabar ramuwar gayya biyo bayan kisan da aka yi wa
Masu zafi
Samu kari