Latest
Rahoto daga babbar Sakayariyar jam'iyyar PDP ta ƙasa ya nuna cewa tsayuwa ba ta kare ba, yanzu haka manyan kusoshon jam'iyya sun sa labule kan zaɓo mataimaki.
Wadanda suka sace shugaban kungiyar kirista ta Najeriya, CAN, a karamar hukumar Jos ta Gabas a Jihar Plateau, Rabaran James Angware, sun nemi a biya N50m kafin
Duba ga sanarwar da INEC ta fitar, jam’iyyun siyasa 16 tare da ‘yan takararsu ne za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti da za a yi a ranar 18 ga watan Yuni.
Bayan sauraron kowane ɓangare na tsawon watanni, babbar Kotun jihar Kano ta zabi ranar 28 ga Yuni don yanke wa makasan Hanifa Abubakar hukunci kan laifin su.
A ranar Litinin, Bangaren tsarin samar da wutar lantarki ta Najeriya, wani sashi na kamfanin rarrabe wutar lantarki na FG,ya nuna cewa wutar lantarki ta lalace.
Wasu majiyoyi masu karfin gaske sun tabbatar da cewa matuƙar ba samun wani canji a karshen lokaci ba, to gwamna Okowa ne zai zama mataimakin Atiku a zaben 2023.
Shugaban kungiyar kare hakkin Kirista da Musulmi, Prophet Iwu Jideogu Ogbu, ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso na NNPP ne zai lashe zaben 2023 mai zuwa.
Yanzu haka rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da gwamnoni akalla Bakwai na jam'iyyar APC kan batin mataimaki.
Akwai rabuwar kai tsakanin jagororin APC a kan wanda zai yi takarar mataimakin shugaban kasa. An huro wuta Tinubu ya ba Ministan Buhari takarar Mataimakinsa.
Masu zafi
Samu kari