Latest
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi magana a kan abun da 'yan Najeriya ya kamata su maida hankali a kai yayin da Asiwaju Bola.
A daidai lokacin da jam'iyyar PDP ke faɗi tashin zakulo amintaccen mataimaki ga Atiku, Sanata Kola Balogun daga jihar Oyo ya sauya sheka zuwa APC a hukumance.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu, ya ce zai yi aiki don nasarar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, a 2023.
Babban Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Halliru Maraya, ya ce haɗa shugaban kasa da mataimaki duk musulmai ya saɓa wa addinin Allah a ƙasa Najeriya.
Mutane ba zasu gaji da magantuwa a kan mai kwalliyar da ya sauya halittar wata tsohuwa ba wacce ta koma fara, zukekiyar budurwa, son kowanne matashi da ya hadu.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya shirya wani taron tattaunawa da gwamnonin da aka zaba a dandalin jam’iyyar PDP na kasar nan
Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce David Oyedepo, mai majami'ar Living Faith ta duniya, ya "makance da kiyayyar" da yake wa shugaba Buhari.
Wasu yan bindiga sun sace tsohon kwamishinan Gidaje da Tsara Birane, Injiniya Babangida a gidansa da ke Adamawa a ranar Talata. An rahoto cewa wadanda suka sace
Daga karshe dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Ahmed Tinubu ya magantu kan tikitin musulmi da musulmi da ake ta yayatawa.
Masu zafi
Samu kari