Latest
Abba Kyari ya roki kotu kada ta mika shi zuwa magarkama, ya ce ya gwammaci a adana shi a hannun NDLEA har zuwa lokacin da za a gama komai a lamarin shari'ar.
Yayin da aka mika Abba Kyari kotu, wasu daga cikin wadanda ake kararsu tare sun amsa laifin da ake tuhumarsu dashi amma Abba Kyari ya ce sam bai aikata ba.
Wasu mutum biyar sun mutu yayin da suke hako kasar ginin gidan da abokinsu zai zauna idan ya yi aure. An bayyana yadda aka yi mutanen suka mutu nan take a Kano.
Gwamnan jahar Benuwai dake arewacin Najeriya, Samuel Ortom, ya tabbatar da kudirinsa natunbude sanata mai ci, tare da maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake taf
Sanata Abdullahi Adamu ya yi watsi da rade-radin da ke yawo a kafofin watsa labarai cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na goyon bayansa don zama shugaban APC.
Jami'an tsaro sun mamaye sakateriyar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) dake Abuja.Rahotanni na nuna cewa Buhari ya tunbuke Mai Mala Buni daga mukaminsa
Zuwa yanzu, manyan yan takara uku nesuka nuna sha'awarsu ta son hawa kujerar Wazirin Katsina bayan murabus da tsohon Waziri, Farfesa Sani Abubakar Lugga ya yi.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shiga wasan kwallon kafan da aka yi a filin wasa na farfajiyar katafaren gidansa na Abeokuta a jihar Ogun.
Wasu sojojin sa kai a Ukraine sun shiga daga ciki ana tsaka da ruwan wuta tsakanin Rasha da Ukraine. Duniya ta taya su murna, inda aka ce sun kyauta wa kansu.
Masu zafi
Samu kari