Latest
Kafin ya wuce Ingila, Shugaba Muhammadu Buhari ya shaidawa ‘yan jarida cewa a dokar kasa, Yemi Osinbajo ne zai cigaba da kula da gwamnati idan har shi ba ya nan
Wani kwararren likita mai suna Dr. Oluwarotimi Olopade, ya bukaci masu ciwon sukari na 2 da ke fatan yin azumi da su tattauna da likitocinsu kafin su fara.
Shehu Sani ya ce a lokacin da aka yanke masa hukuncin shekaru 7 a kurkuku da kuma daurin rai da rai a lokaci daya sai Obasanjo ya tambaye shi da wanne zai fara.
A cikin wata wasika da dan majalisar ya rubuta da hannu, kana aka yada a kafar sada zumunta na Facebook, an ga kalaman da ya yi cikin sauki, inda ya ce zamansa
Kungiyar matasan APC a arewa sun yanke shawarar siyawa David Nweze Umahi tikitin takara domin ganin ya zama shugaban kasa a babban zaben kasar na 2023 mai zuwa.
Umma Shehu ta bayyana cewa ita da zunubinta ta damu a rayuwa ba da zunuban mutane ba sannan kuma cewa duk a laifukan da take aikatawa bata hada Allah da wani.
Obasanjo ya ce da ace hukumar EFCC na aikinta yadda ya kamata toh da ya kamata ace wasu masu neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya a 2023 suna a kurkuku
Pa Mathias Keyamo, mahaifin karamin ministan kwadago da daukar ma’aikata, Olorogun Festus Keyamo, ya mutu a ranar Asabar, 5 ga watan Maris, yana da shekaru 83.
Yunkurin wasu gwamnonin jam’iyyar APC na ganin Muhammadu Buhari ya canza shawara a game da Abdullahi Adamu a zaben shugaban jam'iyyar APC na kasa ya ci tura.
Masu zafi
Samu kari