Latest
A wani yunkuri na ganin zaman lafiya ya dawo a cikin babbar jam'iyyar hamayya, Atiku Abubakar, Gwamna Okowa da Dakta Ayu sun gana da Sanatocin PDP a Abuja.
'Dan Majalisar Daura, Sandamu da Mai Aduwa watau Fatuhu Mohammed ya ga ta kansa a karshen makon da ya gabata a gidansa a Katsina, domin wasu sun kawo masa hari.
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
Hukumar Kwadago ta Najeriya, NLC, reshen Jihar Enugu, a ranar Talata ta shiga yajin aikin goyon bayan ASUU da ake yi a kasar. ASUU da sauran kungiyoyi a bangare
Magidancin nan mai mata uku da yara 18 wadanda hotunansu suka yi fice a shafukan soshiyal midiya a lokacin Sallah, Mallam Suleiman ya magantu a kan iyalin nasa.
Wani babban jigon jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ya yi kura ga gwamna Nyesom Wike ya rungumi kaddara kawai domin babu wani abu sabo da mutane ba su sani ba.
Abuja - Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta bayyana a ranar Talata cewa ta kara baza jami’anta a babban birnin tarayya Abuja, bayan rahotannin hare-haren da aka k.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta umurci dukkan rundunonin ta su kasance cikin shiri bayan samun rahoton sirri da ke nuna yan Boko Haram da ISWAP suna shirin kai hari a
Ma’aikacin banki dan Ghana, Edward Asare ya bayyana yadda wani mai gyaran takalmi gurgu ya taimaka wajen gyara masa takalmin makarantarsa da ya baci a 2007.
Masu zafi
Samu kari