Latest
Mun kawo Gwamnonin da suka bada hutu na musamman domin ayi katin zabe. Nasir El-Rufai, Babagana Zulum da wasu Gwamnonin sun bada hutun domin yin katin zabe
Isaac Idahosa yace NNPP da Rabiu Musa Kwankwaso za su girgiza mutanen kasar nan, yace Rabiu Kwankwaso yana neman shugabanci ne domin magance matsalolin kasar.
Kamar yadda tace, mazan Najeriya suna kasancewa maza nagari bayan an yi aure saboda suna bautawa mata tare da mayar da su tamkar gimbiyoyi kuma suna da kyau.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kawo sauyi, amma NNPCLimited, sun karyata rade-radin da ke yawo a gari na cewa akwai shirin da ake yi na sallamar ma’aikata 500.
Karuwar da rabin jikinta tsirara ne a bidiyon, ta yi wannan dirar ba-zatan ne bayan asalin budurwar matashin ta bayyana babu zato balle tsammani a dakin otal.
Za a fahimci wa’adin rajistar katin zabe ya zo karshe, Kudu sun sha gaban ‘Yan Arewa. A wadanda suka yi rajista a 2019, Arewa ne a kan gaba, yanzu abin ya canza
Mutane sun shiga halin firgici a wasu yankunan birnin tarayya saboda munanan labaran da aka samu. A irin haka aka yi ta dankarawa yara jarrabawa a lokaci daya.
Tsohon na hannun daman Shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce duba da yadda rashin tsaro ke cigaba da tabarbarewa, ba abin mamaki bane a sace shugaban
An kama wasu mata da miji saboda kai wa dan sanda hari a Oluwaga, Iparaja a Legas.Wani bidiyo da ya bazu a dandalin sada zumunta, ya nuna lokacin da matar ke ka
Masu zafi
Samu kari