Latest
Wani likita da ke aiki da kungiyar wasan kwallon kafar nahiyar Afirka, CAF, Dr. Joseph Kabungo ya mutu jim kadan bayan Ghana ta cire Najeriya a gasar kwallon ka
An kashe mutane uku a wani farmakin da aka kai garin Naka da ke karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue. Harin ya faru sa’o’i 24 bayan kashe wani Faston.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari wani yankin jihar Kaduna, sun hallaka mutane 23 tare da sace wasu. An hallaka wasu daga cikin 'yan bindigan...
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa mai barin gado, Gwamna Mala Buni na jihar Yobe, ya damƙa ragamar jagoranci a hannun sabon shugaba, Adamu
‘Yan fashi da makamai sun ka farmaki gidan shugaban cibiyar habaka al’umma da muhalli, HEDA, Olanrewaju Suraju inda suka sace wata mota kirar Toyoto Corolla 201
Jami'an tsaro sun bakaɗo yunƙurin kai farmaki matatar man fetur na Dangote,Lekki Free Trade Zone cikin jihar Legas.Kakakin rundumar ƴan sandan jihar Legas yace.
Sabon shugaban jam'iyyar All Progressive Congress APC ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya isa Sakatariyar jam'iyyar ta ƙasa kuma ya samu kyakkyawar tarba .
Jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya akan hada kudade ga fasinjojin jirgin kasan da suka rasa rayukansu da kuma wadanda
Yayin da watan Azumin Ramadan ke gab da shigowa, akwai wasu manyan hanyoyi na musamman da muka tattara domin su taimaka wajen shirya wa watan mai Alfarma .
Masu zafi
Samu kari