Latest
Daliban KASU sun zaman gida, wannan mataki ya zo kwanaki bayan an ji Nasir El-Rufai yana barazanar korar malaman da ke yajin-aiki, ya maye gurabensu da wasu.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a yammacin Lahadin da ta gabata, yayin da wasu ‘yan bindiga kimanin 30 a kan babura suka mamaye kasuwar Jauro Manu da ke karamar
Mohammad Sani Abacha ya fitar da jawabi bayan Jam’iyyarsu ta PDP ta bada sunan Sadiq Wali. Abacha ya nuna takarar Atiku Abubakar na iya samun kalubale a hanya.
Magidanci ya je shafin soshiyal midiya don kokawa a kan yadda farashin biredi ke tashin gwauron zabi a kasar. Ya ce yanzu shi kadai zai iya cinye biredin #800.
Budurwar mai farar fata ta koma bak akirin inda wasu kuraje masu muni da bada takaici cuka cika mata kyakyawar fuskarta bayan taje tayi gyaran fatar fuskarta.
Sanata Adamu Muhammad Bulkachuwa yace abokan aikinsa da-dama sun yi na’am da tsige Shugaban kasa, yace sun kawo batun ne domin sun gama duk kokarin da za ayi.
Masoyan wata mata a Kenya sun taimaketa bayan 'yan uwanta dake Siaya su fatattake sakamakon haihuwar balaraben jariri da tayi bayan ta dawo daga Saudi Arabia.
Gwamnatin tarayya tace babu hannunta a karin farashin man fetur da aka yi a a watan Yuli. Minista ya tabbatar da cewa gwamnati na biyan tallafin fetur har gobe.
Wani rahoto mara dadi ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun yi barna a wani kauye da ake kira Damari a karamar hukumar Birnin Gwari, jihar Kaduna cikin makon jiya.
Masu zafi
Samu kari