Latest
ungiyar Masu Sufurin Man Fetur (ADITOP) da Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya (IPMAN) sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya domin tabbatar da samar da mai
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Kano, wacce alkali Jane Esienanwan Inyang ta yi hukunci ta dakatar da gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje daga
Shanu 21 sun mutu a ranar Juma’a da yamma inda ake zargin guba aka sanya musu a kusa da kwalejin ilimin Jihar Kaduna (KSCOE) ta Gidan Waya da ke karamar hukumar
Yayin da kowace jam'iyyar diyasa ke faɗi tashin ganin ta kai gaci a babban zaɓen 2023 ɗake tafe, wani babban jigon PDP a Osun ya yi murabus ɗaga kasancewa mamba
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tafi kasar UAE bayan kammala taronajalisar zartarwa na jiharsa, ya bar mulki hannun mataimakinsa Gawuna.
Ministan wanda ya yaba da ayyukan hukumar ta NDLEA ya ce an dauki matakin ne domin dakile safarar miyagun kwayoyi a Najeriya, ganin aikin da NDLEA ke yi a yanzu
Shugaban majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres yayi Allah wadai da harin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai jirgin Abuja-Kaduna, wanda ya haddasa mutuwar
Shugaban Kungiyar Kiristocin Nijeria, CAN, Rev. Samson Ayokunle, a jiya ya shawarci yan Nijeria musamman ma yan Kudancin Kasar da su fitar da Shugaban kasa kiri
A makon nan ne jihar Kaduna ta shaida munanan hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunanta, lamarin da ya kai ga salwantar mutane da batan wasu mutane da dama.
Masu zafi
Samu kari