Latest
Jami’an NDLEA sun yi ram da Fasto da laifin harkar kwayoyi. Ana zargin Anietie Okon Effiong da laifin shigo da kilo 90 na kwayar Mkpuru Mmiri daga kasar Indiya.
An kashe shugaban ‘yan ta’adda, Abdulkarim Faca-Faca, wanda ke cikin wadanda suka kitsa harin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa Buhari a Katsina...
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP hudu a masarautar Zuru ta jihar Kebbi tare da magoya bayansu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, rahoton Daily Sun.
Wasu Sanatocin PDP sun ce batun tsige shugaban kasa tana nan har gobe. Mai magana da yawun Majalisa dattawa yace ba su san da batun sauke Muhammadu Buhari ba.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani na kasa, Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya samu lambar zama ‘dan kungiyar Chartered Institute of Information Security.
Yayin da wutar rikicin cikin gida a jam'iyyar APC ke ƙara kunnowa a wasu jihohi, a jihar Katsina, ɗan uwan shugaba Buhari, Fatuhu Muhammed, ya fita daga APC.
Wasu yan ta da ƙayar baya da ake tsammanin mayaƙan kungiyar ta'addancin ISWAP ne sun gamu da ajalin su yayin da suka yi yunkurin kai hari garin Monguno a Borno
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce jami'anta sun samu nasarar kama wani tsohon soja da ke aikin kai wa yan bindiga kwayoyi a Sakkwato.
Wasu da ake zargin ya bindiga ne masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Amarya da Ango biyo bayan harin da suka kai unguwar Shola dake jihar Katsinan dikko
Masu zafi
Samu kari