Latest
Kwanaki dari da tamanin da uku bayan da mambobin kungiyar malaman jami’a suka fara yajin aikin, shugabanninsu na shirin sake ganawa da tawagar gwamnatin Buhari
Ana kokarin a sasanta rikicin PDP, Peter Obi ya sa labule da Abokan fadan Atiku, ya je Fatakwal, ya hadu da Gwamnan jihar Ribas da wasu ‘yan siyasa na PDP.
An daura auren wani saurayi da budurwarsa cikin sauki bayan abokansa sun yi masa rakiya zuwa kai gaisuwan iyaye. An yi komai bisa addini ba a sako al'ada ba.
Sanatocin Kaduna sun yi magana a kan jita-jitar radawa Kaduna suna. Sanata Uba Sani yace labarin da ke zagaye gari na canzawa jihar Kaduna suna ba gaskiya ba ne
A cikin bidiyon wanda ya yadu, an gano jami’an yan sandan a zaune a cikin motar da suka tsayar yayin da wani ya tsaya a waje sannan suka sa a aika masu kudi.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace kwamishinan labarai, al'adu da yawon bude ido, na Jihar Nasarawa, Mallam Yakubu Lawal. Lamarin ya faru ne a dar
Bidiyon wata doguwar amarya tare da guntun angonta ya janyo cece-kuce mai yawa a kafafen sada zumuntar zamani inda wasu ke ganin amaryar bata farin cikin auren.
Wani da ake zargi da barazanar satar mutane ya fada hannun Jami’an ‘yan sanda. Olarinde Adekunle ya rubuta takarda yana cewa a biya shi N10m ko ya sace mutane.
Nasir El-Rufai ya fito Twitter ya caccaki magoya bayan ‘Dan takaran LP. A dalilin maganar da El-Rufai ya yi, an samu wanda ya kai korafi domin a taka masa burki
Masu zafi
Samu kari