Latest
Shugaban hukumar ICPC, Bolaji Owasanoye ya koka a kan yadda jami’an tsaro ke barna, wani hafsun soja wanda ya saci N4bn daga gidan sojoji, ya yi gidaje a Abuja.
Gwamnatin Kogi ta yi jana'izar gawarwaki guda 130 da aka rasa masu shi wadanda aka ajiye a cibiyar kiwon lafiya ta tarayya da ke Lokoja, babban birnin jihar.
Ana kukan babu kudi, ‘yan kwangila da rikici sun jawowa yin Najeriya asarar Naira Tirilyan 7. Akwai kamfanonin da suke karar Gwamnatin tarayya a kan kwangila.
Bidiyon matashi dan tsurut ya yadu a shafukan soshiyal midiya inda ya nuna yadda yake tuka tsadaddiyar motarsa kirar jeep duk da kasancewarsa mai karamin jiki.
Dele Alake wanda shi ne Darektan dabarun sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC ya tabo batun dukiyar Bola Tinubu da ake yawon magana a kai.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta damke wata mata mai tsohon ciki mai shekaru 25 dauke da kwayoyi methamphetamine a garin Auchi jihar Edo.
Minista ya shigar da karar kungiyar ASUU a kotun NIC. Hakan na zuwa ne bayan an dakatar da biyan malaman makarantar albashi, yau za a soma yin wannan shari'a.
A wannan rahoto da mu ka fitar, za ku ji Kashim Shettima ya bayyana yadda APC za ta dankara ‘dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da kasa a zaben 2023.
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai, OPHK, sun kai harin kwantan bauna kan 'yan ta'addan Boko Haram a garin Bama dake jihar Borno.
Masu zafi
Samu kari