Latest
A wata wasika ta musamman da ya rubuta da nufun ankarar da yan Najeriya, Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP, yace zaɓi biyu ya rage wa mutane a babba zaɓen 2023.
A kokarin shawo kan rikicin cikin gida da ya addabi ADP reshen jihar Kano, jam'iyyar ta aike da wasikar kora daga cikinta ga Nasiru Hassan Koguna kan dalilai.
Hukumar yan sandan jihar Adamawa na neman wanda aka baiwa kwangilan kashe Amarya da Ango ruwa a jallo. Mutumin mai suna Ibrahim Savanna ya aikata aika-aikan
Gwamnatin tarayya ta yanke shawarar maka kungiyar malaman jami’a ta ASUU da ke yajin aiki a kotu saboda an kasa cimma matsaya daya tsakanin bangarorin biyu.
Zukata sun tsumu yayin da wani dattijo ya fashe da kuka lokacin da yake jawabi da rokon surukinsa a kan ya kula masa da diyarsa a wajen shagalin bikin aurensu.
Shugaban hukumar kula da tsaftar muhalli na jihar Bayelsa kuma jigon PDP mai mulkin jihar, Mista Tolu Amatu, Ya rigamu gidan gaskiya da daren jiya Asabar .
Baturiya da aka gano tana tallan gyada a Lagas ta bayyana cewa ta yi hakan ne don hulda da mutane tare da jin yadda yan talla ke ji yayin da suke yawo a rana.
Wasu tsagerin 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gab da babban yayan tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Filato karƙashin inuwar PDP.
Kasar Amurka na neman wani matashi dan Najeriya, Chidozie Collins Obasi, mai shekaru 29 ruwa a jallo kan zargin zambar kudade, dala miliyan 30 a lokacin korona.
Masu zafi
Samu kari