Latest
Tsohon shugaban ƙasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya gargaɗi yan Najeriya ka da su yi kuskuren zaben shugabanni masu kashe mutane don cimma burinsu a 2023.
Wata Ba’amurkiya mai shuna Shamika Moore ta tunkari mijinta dan Najeriya wanda ta kama yana cin amanarta da wata. Ta ce mutumin zai koma gida Najeriya kan haka.
Jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta yi asarar daruruwan mambobinta inda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna.
Wani balaraben kasar Saudiyya ya bayyan kadan daga rayuwarsa, ya ce ya yi aure sau 53 cikin shekaru 43, kuma ya fadi darasin da ya koya daga yawan aure-aure.
Wata matashiya mai shekaru 18 ta zaman zugum yayin da ta yi bikin cika shekara amma babu wanda ya hallara, an ga dakin taron babu kowa a cikinsa a wani bidiyo.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ‘yan Najeriya sun gaji da abubuwan da ke faruwa a kasar nan kuma suna son canji yanzu.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David, ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, da kokarin raba kawunan kiristoci.
Sakataren watsa labarai na mataimakin kakakin majalisar wakilan tarayya ya sanar da rasuwar Sarkin Bashar kuma yayan uban gidansa, Alhaji Adamu Idris, yau.
Rundunar yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan shekara 21 a duniya a wurin shagalin bikin Bazday bayan ya sha abinda ya fi karfinsa.
Masu zafi
Samu kari