Latest
Tsohon dan kwallon kasar Ingila, Trevor Sinclair, ya sha suka bayan jawabin da ya saki a shafinsa na Tuwita inda yayi kira ga bakaken mutane kada suyi jimamin
Ma’aikatan harkokin jiragen sama suna shirin gudanar da zanga-zanga a filayen jirgi. Kungiyoyin NUATE, ATSSSAN, ANAP, NAAPE, AUPCTRE sun bayyana haka a Legas.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aike sakon ta'aziyya ga sabon Sarkin Ingila bisa mutuwar Sarauniya Elizabeth, mahaifiyarsa da kuma tayashi murnar hawa mulkinsa.
Ingila ta fada makoki a ranar Alhamis, 8 Satumban 2022 bayan labarin mutuwar sarauniya Elizabeth Alexandra wacce ta kasance sarauniyar da ta fi dadewa a mulki.
A yayin da duniya ke juyayin rasuwar Sarauniya Elizabeth II, wani muhimmin lamari ba za a iya mantawa ba shine tarihin da sauraniyar ta kafa na yantar da kasash
An ji cewa Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara zuwa Adamawa, a nan ma ya bude sakatariyar jam’iyyar NNPP, a nan ya ja kunnen masu neman shugabancin Najeriya.
Kungiyar Peoples Democratic Party Governors Forum tace Aminu Waziri Tambuwal ne shugabanta har gobe. Darekta Janar na kungiyar gwamnonin PDP ne ya yi jawabi.
Hedkwatar tsaro a ranar Alhamis ta bayyana cewa dakarun Operation Hadin Kai sun cafke mai kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri a yankin Asokoro dake FCT, Abuja.
Yan sanda a Jihar Kwara sun kama wani Hassan Ibrahim kan kashe mahaifinsa dan shekara 90, Sabi Ibrahim, don karbe katinsa na ATM na cire kudi a banki. Kakakin
Masu zafi
Samu kari