Latest
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, ya yi sabbin nade-nade 11 a ma’aikatan gwamnatin jihar ta Legas a yau Alhamis 8 ga watan Satumban wannan shekarar.
A yammacin yau Alhamis ne masarautar Ingila ta sanar da rasuwar sarauniya mai dogon zamani, Elizabeth II bayan shafe shekaru sama da 70 a kan karagar mulki.
Yan Bindiga a ranar Laraba sun tare ayarin motocci da ke dauke da gawa zuwa garin Isuikwuato a Jihar Abia. Lamarin, a cewar wani majiya daga iyalin, ya faru n
Biyo Bayan mutuwar mahaifiyarsa Sarauniya Elizabeth, Yariman Charles, ya zama Sarkin Masarautar Ingila, Fadar Mulkin Buckingham ta sanar a yau ranar Alhamis.
Jim kadan bayan da gwamnan jihar Sokoto Tambuwal ya sauka daga mukamin shugaban gwamnonin PDP, an sanar da gwamna Seyi Makinde a matsayin wanda ya maye gurbinsa
Yanzu muke samun labarin rasuwar sarauniyar Ingila Elizabeth II bayan 'yar gajiriyar rashin lafiya da aka sanar ta yi a yau Alhamis 8 ga watan Satumban bana.
A Siyasar Kano, mun ji labari dazu nan cewa Jamiyyar NNPP reshen Jihar Kano ta Tabbar da Sanata Rufai Hanga a matsayin wanda zai tsaya mata takara a zaben 2023.
Hukumar DSS ta bayyana cewa ta bankado abubuwa da dama a gidan mutumin dale cinikin kudaden fansan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna da yan bindiga duka sace
A yau Alhamis 8 ga watan Satumba muke samun labarin cewa, 'yan majalisar dokokin jihar Neja sun karbe kujerar shugaban masu rinjaye, mataimakinsa da mataimakiya
Masu zafi
Samu kari